MTN YADDA ZAKU SAMI N300 da 10mb A LAYIN MTN

Aslm yan uwa mabiya wannan Shafi mai albarka kamar yadda aka saba YAU ma munzo muku da Sabuwar garabasa ta MTN
Wanda zaka sai bundle akan kudi kalilan
sannan wannan garabasar yana yi a kowani irin layi na
mtn
bugu da kari yana aiki a kowani tsari
ga yadda tsarin bundle din yake
Idan N50 su baka N125 Da 5mb
Idan N100 su baka N300 da 10MB
Domin sayen N50
Dial *567*108*1#
Domin sayen N100
*567*109*1#
Idan kuma kana so ka duba kudin da datar
dial *567*14#
sannan valid7
Ku huta lapiya sai mun hadu a post na   gaba

Post a Comment

0 Comments